Dan takaran 'Bai janye wakowa ba!!!!

DR DANJUMA UMAR ZING BAI JANYE WA KOWA BA.

Ana ta raderadin cewa wai an yi zama da angulle ya janye daga tsayawa takara, Kuma abun mamaki wannan maganar tana fitowa ne daga bakin wasu manya cikin wannan jaha.

Abun tambaya a nan shi ne,

 me yasa ake ta yada irin wannan karerayin kan Dr Danjuma Umar Zing? 
Amsa, domin Dr shi ne Wanda bayi da abun aibata wa, Kuma bai taba rike Wani mukami ba, balle ma a ce yaci amanar al'umma.

Shi ne Wanda bashi da bambamci azuciyar shi, barentana in yaci ayi tunanin zai fifita Wani bangare.

Dr ne, ana tunanin in aka barshi ya shiga zabe tabbas zai iya yin nasara domin motumin da baya magana sun biu talakoki   suna bayan shi.

Kuma an San shi mutum ne Mai son cigaban Jahar Taraba da Kuma al'ummar cikin ta.

Kuma wasu Yan siyasar mu masu mulkin mallaka, ana tunanin Idan aka barshi zai iya musu ritaya a siyasa.

Dr Danjuma Umar  Zing. yana nan Kuma zai shiga zabe da iKon Ubangiji.

Post a Comment

Previous Post Next Post